Mawakan Hausa

...gidan yanar mawaka da makadan Hausa na farko

Sanarwa

Sarkin Gidan Mawaka

Ina mai muku barka da zuwa gidan yanar makada da mawakan Hausa na farko www.mawakanhausa.com.

A halin yanzu na kan aikin gyare-gyare a wannan gidan yana bisa ra'ayoyinku da kuka aiko mana. Duk da haka zaku iya sauko da wakoki kai tsaye ba tare da yin rajista ba na wasu lokuta kafin mu kammala gyare-gyare.

Idan kuma ana da wani sako ko ra'ayi ko kuma korafi za'a iya aiko mana kai tsaye ta hanyar email dinmu This email address is being protected from spambots. You need JavaScript enabled to view it. .

Na gode

Sarkin Gida

A madadin www.mawakanhausa.com

You are here: Home